Noble Quran » Hausa » Sorah Al-'alaq ( The Clot )
Choose the reader
Hausa
Sorah Al-'alaq ( The Clot ) - Verses Number 19
اقْرَأْ بِاسْمِ رَبِّكَ الَّذِي خَلَقَ ( 1 )  
 
Ka yi karatu da sunan Ubangijinka, wanda Ya yi halitta.
كَلَّا إِنَّ الْإِنسَانَ لَيَطْغَىٰ ( 6 )  
 
A'aha! Lalle, ne mutum haƙĩƙa, yana girman kai (ya ƙi karatu).
أَرَأَيْتَ إِن كَانَ عَلَى الْهُدَىٰ ( 11 )  
 
Ashe, kã gani, idan (shi bãwan) ya kasance a kan shiriya?
أَرَأَيْتَ إِن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰ ( 13 )  
 
Ashe, kã gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya?
Random Books
- Rayuwar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama A Lokacin Aikin Hajji-Source : http://www.islamhouse.com/p/156193 
- Matsayin Mata A Musulunci, Yahudanci da Nasaranci-Source : http://www.islamhouse.com/p/191549 
- QADDARA TA RIGA FATA-Source : http://www.islamhouse.com/p/156356 
- Qalubale Ga ‘Yan Shi’ah: TAMBAYOYI 70 Waxanda Ba Su Da Amsa-Source : http://www.islamhouse.com/p/156354 
- RUKUNAN MUSULUNCI-Formation : عمادة البحث العلمي بالجامعة الإسلامية From issues : موقع الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة Source : http://www.islamhouse.com/p/591 















