Noble Quran » Hausa » Sorah Al-Balad ( The City )
Choose the reader
Hausa
Sorah Al-Balad ( The City ) - Verses Number 20
أَيَحْسَبُ أَن لَّن يَقْدِرَ عَلَيْهِ أَحَدٌ ( 5 )  
 
Kõ yanã zaton bãbu wani mai iya sãmun iko, a kansa?
ثُمَّ كَانَ مِنَ الَّذِينَ آمَنُوا وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ وَتَوَاصَوْا بِالْمَرْحَمَةِ ( 17 )  
 
Sa'an nan kuma ya kasance daga waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka yi wa jũna wasiyya da yin haƙuri, kuma suka yi wa jũna wasiyya da tausayi.
Random Books
- Matsayin Mata A Musulunci, Yahudanci da Nasaranci-Source : http://www.islamhouse.com/p/191549 
- Aqidun Shi'a a Sauqaqe-Source : http://www.islamhouse.com/p/322553 
- Qalubale Ga ‘Yan Shi’ah: TAMBAYOYI 70 Waxanda Ba Su Da Amsa-Source : http://www.islamhouse.com/p/156354 
- ALAKA TSAKANIN AHLUL - BAITI DA SAHABBAI-Source : http://www.islamhouse.com/p/104600 
- INA ALLAH YA KE?INA ALLAH YA KE? (Nazari Akan Daukakar Allah Bisa Al’arshi A Ra’ayin Magabata Da Na Bayansu)Source : http://www.islamhouse.com/p/259886 















